ETISALAT SUN SHIGO GARI
kasan me ake nufi da Etisalat sunshigo gari kuwa?
da farko dai nasan kunsan menene
Freebasics ko ince Internet.org?
inmah baku sani ba to bara in muku bayani atakaice, ga wadanda basusani ba..
freebasics ko internet.org:
wani kafane da (Mark Zuckerberk) me mallakin kafar sadarwannan wato Facebook.
ya kirkiro dan  taimakama jama'a dake fadin duniya.
akan harkar yanar gizo.(Internet) kyauta batare da ko sisinka  ba.
ana amfani dashine turai kawai.
amma yanxu ya kaddamar dashi wancan shekaran (2016) a nan Nigeria....
to kowa daiyasan Layin Airtel ne kawai suke da wannan garabasan.
toyanxu harda Etisalat.
Wanda keda Etisalat Shima Yanada damar sambadar wannan Garabasar.
ba wuya kawai kai downloading application din na freebasics anan
Nagode
Kukasance Dawannan Blog din domin samun wasu garabasar

Berlangganan update artikel terbaru via email:

0 Response to "ETISALAT SUN SHIGO GARI"

Post a comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel