FIFIKON DAKE TSAKANIN

ANNABI MUHAMMADU S.A.W

Da sauran Annabawa

Allah yasanya Annabawa dubu dari da dubu ashirin da Dubu Hudu 1,24000

Annabi Muhammadu S.A.W
shine Shugabansu

Acikin 1,24000 ya zabi Manzanni daga cikinsu sukuma 313
Yasanya ANNABI MUHAMMADU S.A.W
Yazamo ShugabYazamo Shugabansu

Allah S.W.T Ya Ambaci Sunayen 25 a cikin Al qurani Mai Girma

Anan ma Ya Girmama Namu Masoyin da Ya Ayyuhal Muzammilu

Ya Ayyuhal MuddasYa Ayyuhal Muddassiru

Muhammadur Rasulullahi
S.A.W
Allah yana girmama Masoyinmu da kuma Mu masoyansa

Mukuma Mune mafi Alkhairin Al ummatan Da suka gabata
Muma Munfi Sauran Al ummatan Da Allah yayi Alkhairi

Masoyin Namu Yakara Shedarmu
yake gayawa Sahabbai
Cewa Akwai wasu Zasuzo a Bayanku Sunfiku Imani dani Su basu Ganniba

Hakane Amma kuma Munyi Imani dashi Bamu ganshiba
Amma Munji Abakin Malamai Mun Sheda Babu Abin Bautawa da gaskiya Bisa Cancanta sai Allah

Mun Shaida Annabi Muhammadu S.A.W
Manzon Allah ne Kuma
Bawan Allah Ne

Sahabbai sunga Mu ujiza
Sunga Annabin da Idonsu Sannan Sukai Imani Mukuwafa bamu ganiba
Amma muka Gaskatashi

A lokacin da Akayi Yakin Ahazaf
Ga tsananin Zafi Ga tsanin Wahalar da Sahabbai Suke ciki

Annabi S.A.W yacema Sahabbai wazaije yagano mana Rundunar Abokan Gaba Na Bashi Aljannah
amma duk Sahabbai Sukai Shuru
Saida Sahabbai sukayi Tsammanin Sayyadina Umar zai mahana Amma shima yayi Shuru

Sai Manzo S.A.W
Yace Ina Sayyadina Hamza Yace gane yace Jeka Ka gano mana
Nan take yatafi

Lallai Sahabbai kunyi Kokari da Bazarku muke taka Rawa

Shugaba S.A.W
mudai Shine fitilarmu Madogamudai Shine fitilarmu Madogararmu
Mafakarmu Ma jinginarmu
Abin Alfaharinmu

Allah Yazabi 5 Mafiya Girma

Annabi Nuhu A.S

Annabi Ibrahim A.S

Annabi musa A.S

Annabi Isa A.S

Yazabi ANNABI MUHAMMADU S.A.W
yazamo Shugabansu

Shine Wanda kasa zata tsage yafara fitowa A ranar Alkiyama

Shine zai fara Shiga Al Jannah

Sannan Sai mu Al ummarsa

ya Allah Ka karamana Kaunar Annabi Muhammadu S.A.W
Ameen
Dan Allah Adinga Share Dan Sauran a turawa Al umma Sugani Su Amfana
Stay for more

Pls share it