Dafarko..........Shin Kasan menene copy and paste kuwa? copy and paste shine, kofe duk aikin dawani yayi acikin 'yan dakiku, kan-kanin lokaci batare da shan wani wahalaba..

Gurustechblog
.
yadda zakayi kuwa shine: bari mufara da waya kirar (ANDROID IOS) kawai kaje kan rubutun dakakeson kai kofin, akowani blog sai kamatse screen din zainuno maka copy, saika zaba copy dinkafara, dazaran kagama shikenan saika sake matse shi zakaga copy shikenan , to dazaran kaje indakakeso ka zuba tarkacen dakai copy kawai saika matsa screen din kamar yadda kai abaya zainuno maka Paste shikenan.. java phones kuma masu keyboard duk iri dayane saidai itah zakamatse zakiyan keyboard (center) dinkane shikenan..

dan Allah tambaya zan maka kai me karatu. tambaya dan allah?
zakaso kasha wuya wani yakwashe maka articles with one click please?
kawai kashawuya kahana ido barci, shiko kawai yakwashe yasa anashi blog din kilama nashi yafi karbuwa akannaka da kasha wuyan rubutawa.
kaga ai bazakaso ba ko?
to mezai hana kaje kainaka da kanka?
kazauna ka kirkiri naka dakanka.
komai fa na bukatar natsuwa kazauna kanatsu, sannan kaitunani akan wani abu zan rubutama maziyarta shafina (visitors/audience)
dina wanda zasu karu dani?

shikenan kawai dazaran kayanke shawaran abunda zakayi, saika rubuta dan ba wanda aka haifa da iyawa kowa koya yayi.

SEO(Search Engine Optimization)
Hmmm zakaga kanata Kokarin postin a blog dinka amma ba Traffic, ba komai
saboda gaskiya ba abinda yafi ba Ads (Google AdSense) haushi kuma abinda sukafi zana shine Copy And Paste.

Inkana tunabin ba wanda yasan daga inda kai copy din posting ka kaikana ganin kaci banz

a? ina.
kamanta duk abindake lungu da sako na duniyar yanar gizo wato (Internet) Yafitone ta hannunsu (google) kenan duk abinda karubuta suna sane kuma dukwanda yatauki rubutunka yasa a wapsite dinshi to shima suna ganinshi.
zaka dade kana wahalane kawai batare da sanun abinda kakeso ba.

Wannan Shawarane Daga Gurustechblog
Dan Allah Akiyaye. kowa yai iya kokarinshi..
Nagode

stay for more