Kasan Amfanin Safe Mode? Da Yadda Zaka Cireshi?

Kasan Amfanin Safe Mode? Da Yadda Zaka Cireshi?

Hoton Screen dauke da Safe Mode
Ka matse kashe wayar na yan sakwanni
Yauwa Yanzu Kashigo Safe Mode

Zanyi gamshashshan bayani dangane DA wannan abun >Safe Mode<
Tabbas nasan yadda mutum keji idan wayanshi tashi ga wannan halin, wato safe mode.

Kafin incika Ku DA surutu: kawai abin baida wuya KO kadan.

Abubuwan DA ake bukata shine

°Wayar Android (wacce take DA (safe mode)
Kawai.

Idan Wayanka Tashiga Safe mode.
Bazata Bari Sauran Third parties applications subude ba awayanka kamarsu: Facebook,Twitter,Instagram,Whatsapp da dai sauransu.

Amma kuma zaka'iya amfani da system apps din wayarka, zaka iya Kira ayayin da wayarka take Safe mode.

Nasan wani zaice meyasa Developers suka kirkiri Safe Mode to ga Amsarka....

Akwai abubuwa da dama masu burgewa dangane da shi safe mode din kamar:

• Idan Kana Tunanin Wayanka Takamu Da Virus to zaka iya tabbatarwa tahanyar sa wayarka a Safe mode. √

• Also, in some troubleshooting instances, you can make use of this Safe Mode.√

Shiyasa akace komai aduniya yanada amfaninsa.

Wash suna kokarin cure wayansu ta hanyar matse
Madannin Kashe waya da Kuma madannin rage Kara (volume down bottom + power. Up. bottom) inya nuno saika zabi safe mode din domin sawa da cirewa.

Wasu kuma Suna kashe wayarne sucire batirin Wayar. Tai kamar minti biyar kafin su maida.
Kuma duka Wadannan hanyoyin Dana zayyano duk suna aiki.

Amma Wanda nakeso inbaku sabone. Kuma yafi sauki da saurin shiga.

Yadda Zakayi Kuwa Shine:

Kawai Kamatsa Kashe Wayanka harsaiya nuno power up bottom saika matse hannunka akan switch up din zainu no maka safe mode shikenan saikasa KO kacire.

Ka turawa abokanka domin suma su karu.

Ka kasance da wannan  blog din donin samun wasu bayanan.

Da harshen Hausa Da Turanci


Berlangganan update artikel terbaru via email:

0 Response to "Kasan Amfanin Safe Mode? Da Yadda Zaka Cireshi?"

Post a comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel